Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Shamsu Dan’iya

Shamsu Dan’iya ya kasance jakance tun ƙuruciyar sa yana aiki a Masana’antar shirya fina finai Hausa ta Kannywood, kafin shima ya fara fitowa a matsayin jarumi a cikin Masana’antar ta Kannywood.

Kuma an haifi jarumi Shamsu Dan’iya a shekara ta 1990 a jahar kaduna dake Arewacin Najeriya, Kuma Shmasu ya kasance shi jinin sarauta ne har ya samu suna Ɗan’iya daga gurin ka kan sa.

Kaɗan Daga Bayanan Jarumi Shamsu Dan’iya

Suna :- Shamsu Dan’iya

Shekaru:- 31 a Duniya saboda an haife shi a
1990

Aiki :- Jarumi & Producer

Matakin Karatu :- Digiri

Gari :- Kaduna

Ƙasa :- Nijeriya

Fina Finan Sa

  • Alaqa
  • Sareena
  • Jaruma
  • Karki Manta Dani
  • Mujadala
  • Gamunan Dai
  • Babbar Tawaga
  • Murayu Da Juna
  • Burin Masoyi
  • Daga Dinner.

Wannan kenan kaɗan daga cikin tarihin jarumi Shamsu Dan’iya.

Ku cigaba da ziyarar wannan shafin namu mai albarka Na MANUNIYA Tsakar Labarai don samun sababbin labarai Kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button