Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Mr 442

WANENE 442

Cikakken sunansa Mubarak Abdul-karim Amma anfi saninsa da 442 ko Mr442 Yakasance Daya daga cikin mawakan Hausa Wadda sannan Kuma shahararre a fannin wakokin zamani na rap.

HAIHUWARSA

An haifeshi ne a garin Zaria Dake jahar kaduna a ranar Sha’uku ga watan satumba shekarar alib dubu Daya da dari tarada tsasa’in da biyar (13 September 1995).
Cikakken sunan: Mubarak Abdul-karim
Inkiya: 442, ko Mr442
Shekaru: 27
Kwarewa: Waka
Matakin karatu: Degree
Gari: Zari’a
Kasa: Nigeria
Mawakin yayi Karatunsa tundaga matakin primary, secondary har yazuwa matakin gabada secondary wato jami’a Yakaranci Ilimin halaiyar Dan Adam ( sociology).

DAUKAKARSA

Daukakar mawaki 442 tafarane tin bayan wakar dayayi na habaici Mai suna “Zindir” wakar dayayi Wadda ya ambaci sunan fitacciyar jarumar nan na masana’antar Kannywood
Maryam booth sabida cin dunduniyarta da wani yayi ya salon videonta a yanar gizo.
Jarumar tasa jami’an tsaro sun kamashi, saide bayan sake mawakinne ya sakeyi wa Jarumar wata Waka Mai suna “My Ajino-Moto” Amma a wannan karar ya yabi Jarumar ne Hakan yasa taimasa kyautar N500000 ( dubu dari biyar ).
Yazu hanzu 2022 mawakin yayi wakoki dasuka haura 20 ciki hadda wakar da ya gabatar da Jarumar nan saifiya Yusuf wacce aka fisani da ( Safara’u kwana casa’in) Mai suna ” KWALELENKA”

Jerin wakokin Mr442

 1. Jerin wakokinsa sun hada da
 2. Z!ndir
 3. Ajino Moto
 4. Bamaji
 5. Soro some
 6. Bura uba
 7. daka
 8. Sai ran Monday
 9. Kwalelenka
 10. Mace Tareda morell
 11. Dan hisba yayi leaking
 12. Bata kwana
 13. Sai babanshi ft tapshak
 14. Daka
 15. Package ft King Sammy
 16. Shagali
 17. Yin shine
 18. Akan shi
 19. Yan mata 2020
 20. Corona 2020
 21. Banaji Tareda Teeswags 2021
 22. Mr442 2-0
 23. Zarians
 24. Jikinta Tareda Ovista dakuma Teeswags da Tee R
 25. Tabalaga Tareda Teeswags
 26. Siki saka
 27. Kanawan mene
 28. Dalla Dalla 2020
 29. Lokaci 2020
 30. Kotu 2020
 31. Mace 2022
 32. Riga 2022

MABIYA

Mabiya 442 nada tarun mabiya a shafinsa na yanar gizo inda samada mutane dubu gona sukai subscribing da YouTube channel nashi sannan sama da mutane Samada dubu dari da arba’in da hudu (144k) ke bibiyarsa a Instagram.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu