Hausa Videos

Hussaini M Pizzah – Farin Hali (Official Video) 2023

Related Articles

Shahararren mawakin nan wanda yayi fice a wakokin soyayya Hussaini M Pizza ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙarshi mai suna ” *Farin Hali” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Hussaini M Pizzah – Farin Hali (Official Video) 2023

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu