Hausa Songs

ALBUM- Rarara – Shagalin Ku ( Official Album ) 2023

Rarara ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Shagalin Ku Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Rarara mawaki ne dayake yin wakokin Amare, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Farin Ango
  2. Ni’ima Amarya
  3. Sa’adatu Amarya
  4. Mariya Amarya
  5. Fatima Amarya
  6. Maryama Amarya
  7. Husna Amarya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Shagalin Ku..” wanda Rarara ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu