Kannywood Series

VIDEO : Izzar So Sabon Salo Episodes 119 Original (Official Video)

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 119 shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.

Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv.

Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO SABON SALO EPISODE 119 a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

VIDEO : Izzar So Sabon Salo Episodes 119 Original (Official Video)

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waΖ™okin Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button