Hausa Songs
MUSIC: Kawu Dan Sarki – Gawuna Garo Inji Kanawa

Kawu Dan Sarki Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Gawuna Garo Inji Kanawa ” wannan waƙa tayi daɗi sosai Kuma wakace ta Siyasa Dake nada Nishadi.
Kawu Dan Sarki – Gawuna Garo Inji Kanawa Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.