Hausa Songs

Nura M Inuwa – Na Biyo Haske

Nura M Inuwa Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Na Biyo Haske ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

Nura M Inuwa – Na Biyo Haske Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Nura M Inuwa – Na Biyo Haske Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button