Hausa Videos
Sadiq Saleh – In Bake (Official Video) 2023

Shahararren mawaƙin nan ” Sadiq Saleh” wanda yayi fice a waƙar ” Soyayya” ya sake sakin Bidiyon sabuwar waƙa.
Sadiq Sale Yasaki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ki Kula ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.