Bayani kan jaruman kannywood da suke yana kasar Cameroon  da yadda suka shigo kannywood.

Wasu na zaton cewa kusan dukkan jaruman kannywood yan kassr Nigeria amma ba haka abin yake ba, akwai wasu jaruman masu yawa da suke yana wasu kasar da yake ba Nigeria ba. AMINA AMAL jaruma amina amal an haifeta a kasar kamaru a garin bamenda inda tayi karatunta na firamare da kuma sakandirenta a kasarta … Continue reading Bayani kan jaruman kannywood da suke yana kasar Cameroon  da yadda suka shigo kannywood.