Kannywood Series

DAN JARIDA SEASON 1 EPISODE 7

Related Articles

Shahararren kamfanin nan daya saba kawo muku sabbin fina-finan hausa Maishadda Global Resources shima yafara nashi Series ɗin.

Kamar yanda muke shaida muku shirin Dan Jarida zai rinaga zuwa duk ranar Lahadi da misalin karfe 8:30pm na dare.

Yanzu haka zaku iya kallo cikakken shirin DAN JARIDA SEASON 1 EPISODE 7 a YouTube channel mai suna Maishadda Global Resources, Ga cikakken Bidiyon a nan ƙasa.

GA BIDIYON A NAN ƘASA 👇

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button