Hausa Videos
VIDEO: Moussa Yaro Ft. Rakiya Moussa – Kauna (Official Video) 2023

Moussa Yaro ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙa mai suna ” KAUNA ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.