Hausa Videos
VIDEO Momee Gombe Da Zance Nataho (Official Video)

MOMEE GOMBE Ta saki Bidiyon wata sabuwar waƙa mai suna ” DA ZANCE NATAHO ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.