Hausa Songs
Ahmad Delta – Fiyayyen Halitta

Ahmad Delta Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Fiyayyen Halitta ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta yabon Annabi Muhamud Rasulilahi (S.A.W).
Ahmad Delta – Fiyayyen Halitta Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Ahmad Delta – Fiyayyen Halitta Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.