Hausa Songs

Shehi Ahmad Tajul Izzi – Gaskiyar Nufi

Shahararren mai Yabon Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) ” Shehi Tajul Izzi ” ya sake sakin sabuwar waƙar Yabo mai suna ” Gaskiyar Nufi

Shehi Tajul Izzi ya saki wata sabuwar waƙar Yabo mai suna ”Gaskiyar Nufi ” wannan waƙar Yabo tayi daɗi sosai.

Shehi Ahmad Tajul Izzi – Gaskiyar Nufi Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Shehi Ahmad Tajul Izzi – Gaskiyar Nufi Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu