Hausa Songs
Garzali Miko – Sarauniya Ta

Garzali Miko Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Sarauniya Ta ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
Garzali Miko – Sarauniya Ta Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Garzali Miko – Sarauniya Ta Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.