Hausa Songs

Kawu Dan Sarki – A Duniyata

Shahararren mawaƙin nan ” Kawu Dan Sarki ” wanda yayi fice a waƙar ” In Gallo Na Ciwo ” ya sake sakin sabuwar waƙa.

Related Articles

Kawu Dan Sarki – A Duniyata Download Mp3

Kawu Dan Sarki Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” A Duniyata ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Kawu Dan Sarki – A Duniyata Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu