Hausa Videos
Dauda Kahutu Rarara – Kashim Asiwaju ( Official Video)

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna KASHIM ASIWAJU .
Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” KASHIM ASIWAJU ” wannan waƙa tayi daɗi sosai.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.👇👇👇
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.