Hausa Videos
Kawu Dan Sarki – Kulawa ft Shamsiyya Sadi ( Official Video)

Shahararren mawaƙin nan ” Kawu Dan Sarki ” wanda yayi fice a waƙar ” In Gallo Na Ciwo ” ya sake sakin Bidiyon sabuwar waƙa.
Kawu Dan Sarki Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Kulawa ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.