Hausa Songs
Isah Ayagi – Dafin So
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2022/12/IMG-20221214-WA0074.jpg)
Isah Ayagi ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Dafin So” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi wa first lady Aisha Buhari .
Isah Ayagi – Dafin So Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Isah Ayagi – Dafin So Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.