Hausa Songs
Ahmerdy – Gaisuwa
Ahmerdy ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Gaisuwa” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi wa first lady Aisha Buhari .
Ahmerdy – Gaisuwa Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Ahmerdy – Gaisuwa Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.