Hausa Songs
Lilin Baba – Labarina ft A Wamba ft Aziz Aliyu Etc

Lilin Baba Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Labarina” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
Lilin Baba – Labarina Mp3 Download ft A Wamba
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Lilin Baba – Labarina Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.