Album Ep

ALBUM- Ahmad Delta – Kwalliya Ep ( Official Album 2024)

ALBUM- Ahmad Delta – Kwalliya Ep ( Official Album 2024)

Ahmad Delta ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kwalliya EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Ahmad Delta mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da na kauna, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudin Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 10 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Kwalliya
  2. Kanku Akeji
  3. Ta Dayana
  4. Soyayya
  5. Ruwan Zuma
  6. Suffa
  7. Fari Fari
  8. Mafarki
  9. Mai Yafaru
  10. Acikin Biyu

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kwalliya EP” wanda Ahmad Delta ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu