Hausa Videos

Hairat Abdullahi – Da Raina – I Love You (Offial Video 2023)

Shahararriyar mawakiyar nan wacce tayi fice a wakokin soyayya Hairat Abdullahi  Ta saki Bidiyon wata sabuwar waƙar ta mai suna ” *Da Raina – I Love You” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Hairat Abdullahi – Da Raina – I Love You (Offial Video 2023)

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu