Technology

YANDA ZAKA BUDE GT BANK ACCOUNT AWAYAR KA KO BA BVN

YADDA ZAKABUDA G.T BANK ACCOUNT AWAYARKA
Dafarko dai anabukatar katanadi abubuwa guda hudu(4) kamar haka
1,layinda zaka buda account
2,sunanka
3,sunan mahaifinka
4,shekarun haihuwaka
*MATAKI NA DAYA(1)
Kadanna *737*0#
Akan layinda kakeso kabuda account dashi, kana dannawa zakaga anrubutoma rubutu kamar haka:
welcome to gtbank account opening:

Related Articles

Open Mobile Wallet

Open account With BVN details
Sai kadanna 1 open Mobile Wallet waton buda karamin account batare da B.V.N ba.
*Mataki Na Biyu(2)
Zakaga anrubutoma rubutu kamar haka:
Please enter your first name:
Adaidai wanna lokacin sai kasa sunanka
Misali: umar
*Mataki na ukku(3)
Please enter your surname:
Adaidai wanna lokacin sai kasa sunan mahaifinka
Misali:usman
*Mataki na hudu(4)
Zakaga anrubutoma rubutu kamar haka:
Do you have a middle name

yes

no

Adaidai wanna lokacin idan kana amfani da suna na ukku saikadanna 1. Yes, idan kuma bakadashi saikadanna 2. No

Misali ace munada suna na ukku sai mudanna 1. Yes
*Mataki na biyar(5)

Zakaga anrubutoma rubutu kamar haka:
Please enter your middle name:
Adaidai wanna lokacin sai kasa sunanka na ukku
Misali: aliyu
*Mataki na sidda(6)
Zakaga anrubutoma rubutu kamar haka
Please select your gender:

Male

Female
Adaidai wanna lokacin idan namiji ne sai kadanna 1. Male, idan macce ce sai kidanna 2. Female
Misali: ace ni namijine sai mudanna 1. Male
*Mataki na bakwai(7)
Zakaga anrubutoma rubutu kamar haka:
Please enter your birth date in the format dd-mm-yy:

2))Adaidai Wannan lokaci, saikasa shekarun haihuwarka:

Misali: ace anhaifeka 01/01/1999 idan kazo sakawa saikasa kamar haka:01011999

*Mataki na takwas(8)

Zakaga anrubutoma rubutu kamar haka

Proceed with account registration for: saikaga tarubutama bayanan dakayi amfani dasu suna tambayarka cewa kaduba kagani shin bayanan dai-dai ne? misali kamar haka: usman umar aliyu,male,01/01/1999?

  1. Yes
  2. No

Idan bayanan dai-dai ne saikadanna 1. Yes, idan kuma ba dai-dai sukeba sai kadanna 2. No

Domin nadawo daga farko domin gujewa matsala.

*Mataki na tara(9)

Your account successful opening

Shikenan account dinka yabude saikajira aturama da account number kadauka

MUSANI CEWA:-

*Daga lokacinda munkafara buda account har zuwa kamalawa, minti biyu kawai kakedashi, dan haka anabukatar hanzari awajen aikin

*Inda zakasa shekarun haihuwarka katabbatar karubutashi batareda wata alama tashiga tsakanin rana,wata da shekara haihuwarkaba

Misali 01/01/1999 sai karubutashi kamar haka 01011

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu