Hausa Songs

Dauda Kahutu Rarara – Sai Kashim Sai Tinubu ft Nura M Inuwa ft Garzali Miko ft Ikram Kano ft Yakubu Muhd

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Sai Kashim Sai Tinubu.

Rarara – Sai Kashim Sai Tinubu ft Nura M Inuwa Mp3 Download

Dauda Kahutu Rarara da Nura M Inuwa da Garzali Miko da Ikram Kano da Yakubu Muhammad da Aisha Humaira sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Sai Kashim Sai Tinubu ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Rarara – Sai Kashim Sai Tinubu ft Nura M Inuwa Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu