Hausa Songs

Ado Gwanja – Mata Ku Fito Ana Kida

Shahararren mawaƙin nan ” Ado Gwanja ” wanda yayi fice a waƙar ” Warr & Chass ” ya sake sakin sabuwar waƙa.

Ado Gwanja -Mata Ku Fito Ana Kida Mp3 Download

Ado Gwanja Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Mata Ku Fito Ana Kida ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Ado Gwanja -Mata Ku Fito Ana Kida Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu