Hausa Songs

Dauda Kahutu Rarara – Wa Kuke So Tinubu ft Nura M Inuwa ft Baban Chinedu ft Garzali Miko ft Ikram Kano ft Aisha Humaira

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Wa Kuke So Tinubu.

Rarara – Wa Kuke So Tinubu ft Nura M Inuwa ft Baban Chinedu ft Garzali Miko ft Ikram Kano ft Aisha Humaira

Dauda Kahutu Rarara da Baban Chinedu da Nura M Inuwa da Garzali Miko sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Wa Kuke So Tinubu ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Rarara – Wa Kuke So Tinubu ft Nura M Inuwa ft Baban Chinedu ft Garzali Miko ft Ikram Kano ft Aisha Humaira ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu