Hausa Songs

Dauda Kahutu Rarara – Mata Walle 4+4

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Mata Walle 4+4.

Rarara – Mata Walle 4+4 Download Mp3

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Mata Walle 4+4 ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Mata Walle ɗab takarar Gwamnan Zamfara a APC.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Rarara – Mata Walle 4+4 Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu