Labarai, Wasanni Rashin tsaro: Majalisar dattijai ta nemi Pantami ya gurfana a gabanta don amsa tambayoyi Posted onNovember 26, 2020November 26, 2020 Majalisar dattawa a ranar Laraba ta bukaci Ministan Sadarwa, Dr. Isah Ali Pantami ya gurfana a gabanta domin ya yi mata bayani yadda ma’aikatarsa ta …