Skip to content

Manuniya

…taskar labarai

home
  • Home
  • Labarai
  • Fitattun Labaru
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Addini da Rayuwa
  • Kasuwanci
  • Wasanni
  • Home
  • Labarai
  • Fitattun Labaru
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Addini da Rayuwa
  • Kasuwanci
  • Wasanni

Tag: #wasanni #Madrida #Benzema2022 #CAF

Kannywood

Safara’u tana karatun Qur’ani / Za a kama Ali Nuhu Rahama Sadau Mansurah Isah

Posted onMay 26, 2022May 26, 2022

Allahu Akbar Safara’u Tana Sallah Da Karatun Qur’ani / Za a kama Ali Nuhu Rahama Sadau Mansurah Isah. Allahu Akbar Safiya musa wanda ku ka …

Labarai

Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe Dubu Dari Biyu Ya Biya Aka Bashi Gawarta

Posted onMay 25, 2022May 25, 2022

Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe Dubu Dari Biyu Ya Biya Aka Bashi Gawarta. Mutumin da aka kashe wa …

Kannywood

Ku kalli jerin shekarun jaruman Kannywood maza 12 | abun da baku sani ba

Posted onMay 25, 2022May 25, 2022

Jerin shekarun jaruman Kannywood maza 12 da shekarun da a ka haifesu da kuma shekarar su nawa yanzu a Duniya. Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala …

Kannywood

Abinda yake saurin saka jaruman Kannywood 40 farin ciki da baƙin ciki

Posted onMay 23, 2022May 23, 2022

Shin kun san abin da yake saurin saka wasu daga cikin jaruma Kannywood 40 farin ciki, da kuma abin da yake sa su a cikin …

Fitattun Labaru

Jarumar Kannywood Daso ta fito takarar sanata a Kano

Posted onMay 21, 2022May 21, 2022

fitacciyar jarumar masana’atar shirya fin – finan hausa ( Kannywood) Saratu Gidado ta bayyana aniyarta ta son takarar kujerar sanata a babban zaben 2023 mai …

Wasanni

Buhari ka sake bamu dama mu buga wasan duniya D’Tigress

Posted onMay 20, 2022May 20, 2022

Ƙungiyar Æ™wallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban Æ™asa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga duk wani wasan Æ™wallon kwando …

Wasanni

Gasar kokowa tawagar Nijeriya ta tafi gasar cin kofin Afrika a Morocco

Posted onMay 19, 2022May 19, 2022

‘Yan wasan kokowa na Nijeriya sun tafi gasar kokowa ta Afrika wanda za’a gudanar a El- jadida dake Æ™asar Morocco. Tawagar ‘yan kokowar ta haÉ—a …

Fitattun Labaru, Labarai

Wani Dutse da ya shafe shekaru 400 yana ci da wuta

Posted onMay 12, 2022May 12, 2022

Wannan wani Dutse ne da ake kira da” Yanar Dagh” a Æ™asar Azarbaijan wanda ya kwashe shekaru 400 yana ci da huta. Wannan Dutse da …

Fitattun Labaru

Buhari ya sake rokar ASUU da ta janye yajin aiki

Posted onMay 12, 2022May 12, 2022

Shugaban Æ™asa Muhammad Buhari ya sake kira ga ungiyar malaman jami’oi ta kasa, ASSU, da su duba halin da É—aliban Æ™asar nan suke ciki, su …

Fitattun Labaru

Sojoji sun yi zanga – zangar kan Æ™in biyan su Fansho

Posted onMay 12, 2022May 12, 2022

Wasu sojoji sun yi zanga – zangar rashin biyan su Fansho na tsawon shekara 44 suna aiki tuÆ™uru, Bayan yanzu shekara su 10 da ajiye …

Labarai

Kwankwaso yace ƙofa a buɗe take da kowa NNPP

Posted onMay 11, 2022May 11, 2022

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace Æ™ofa a buÉ—e take da kowa na Jam’iyyar NNPP ga duk mai sha’awar shiga cikin ta. …

Labarai

Tinubu ya roÆ™i wakilan APC na Gombe domin samu Æ™uri’u

Posted onMay 11, 2022May 11, 2022

Jagoran Jam’iyyar APC na Æ™asa Bola Ahmed Tinubu ya buÆ™aci wakilai daga jahar Gombe da kar su sake su zaÉ“i wani É—an takarar a zaÉ“e …

Fitattun Labaru

Buhari Ya Bayyana Cewa Baya So Ya Ƙara Kwana 1 A Kan Mulkin Nijeriya

Posted onMay 11, 2022May 11, 2022

Shugaba Muhammad Buhari yace da zarar ya kammala mulki ranar 29 ga watan mayun 2023 zai miÆ™a mulki ga magajin sa. Hakan ya biyo bayane, …

Fitattun Labaru

KANO:- Ganduje Ya Ƙaddamar Da Gawuna Da Sulen Garon A Matsayin Magadan Sa

Posted onMay 10, 2022May 10, 2022

A Yamma cin ranar litinin Gwamnan jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya Æ™addamar da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda zai gaji kuje …

Fitattun Labaru

Za’ayi Wahalar Man Fetur Da Ba A TaÉ“a Ganin Irin Ta Ba A Nijeriya

Posted onMay 10, 2022May 10, 2022

Hukumar masu sai da mana fetur mai zaman kanta ta Æ™asa, IPMAN tace za’ayi wahalar man fetur da ba’a taÉ“a ganin irin ta ba a …

Wasanni

Morocco Zata Karɓi Baƙuncin Wasan Ƙarshe Na Gasar Cin Kofin Zakarun Turai CAF

Posted onMay 10, 2022May 10, 2022

A ranar 30 ga watan mayu ne Morocco zata karÉ“i baÆ™uncin wasan Æ™arshe na gasar cin kofin CAF na shekarar 2022, kamar yanda wani jami’in …

© 2022 Manuniya Powered by WordPress Theme by Design Lab