Labarai
-
Labarai
Mun ki amincewa da tayin ku – El-Rufai ya jajirce wa Buhari, ya ce za’a cigaba da karban tsohon kudi a Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa har yanzu ana sayar da tsofaffin takardun Naira a jihar Kaduna.…
Read More » -
Labarai
Shekaru takwas da Buhari ya yi mulki ya yi muni, shaidan ne kawai zai so a maimaita shi inji – Oyedepo
Shekaru takwas da Buhari ya yi mulki ya yi muni, shaidan ne kawai zai so a maimaita shi – Oyedepo…
Read More » -
Labarai
Emefiele ya umarci bankunan da su samar da takardun kudi na N200 ga kwastomomi
Emefiele ya umarci bankunan da su samar da takardun kudi na N200 ga kwastomomi Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin…
Read More » -
Labarai
Sakon gwamnantin legas zuwa ga Buhari: Ba za ku iya soke umarnin Kotun Koli ba kan tsoffin takardun Naira
Gwamnatin jihar Legas a ranar Litinin din da ta gabata ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba shi da hurumin…
Read More » -
Labarai
Daliban Najeriya sun caccaki Buhari saboda takunkumin da aka sanya kan tsohuwar takardar kudi ta N200
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) da kungiyar dalibai ta kasa reshen jihar Ogun (NAOSS) sun caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari…
Read More » -
Labarai
Shugaba Buhari ya gana da ‘yan majalisar wakilai sa’o’i kadan bayan ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya
A halin yanzu shugaban kasa Muhammadu Buhari yana ganawa da ‘yan majalisar wakilai na wucin gadi. An kafa kwamitin ne…
Read More » -
Labarai
Shugaban Bankin Duniya ya sanar da murabus daga mukaminsa
Shugaban bankin duniya, David Malpass ya bayyana aniyarsa ta sauka daga mukaminsa a watan Yuni. Da yake magana a ranar…
Read More » -
Labarai
Buhari Ya ce za a cigaba da Amfani da Tsofaffin takardun Naira 200, kuma Ya Sanya Sabon Wa’adi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kudi na Naira 200 a matsayin…
Read More » -
Labarai
Shehu Sani ya yi kira da a kwantar da hankula yayin da Najeriya ke tafasa saboda karancin kudi
Tsohon dan majalissa, Sanata Shehu Sani, ya roki ‘yan Najeriya da su kwantar da hankalinsu, biyo bayan kara fusata da…
Read More » -
Labarai
Majalisar Kamfen din Tinubu ta mayar da martani yayin da ‘yan sanda suka gayyaci Fani-Kayode domin amsa wasu tambayoyi
Kungiyar kamfen din Tinubu/Shettima Presidential Campaign Council (APC PCC) ta yi Allah wadai da gayyatar da rundunar ‘yan sandan Najeriya…
Read More »