Hausa Songs
Kawu Dan Sarki – Barde

Shahararren mawaƙin nan ” Kawu Dan Sarki ” wanda yayi fice a waƙar ” In Gallo Na Ciwo ” ya sake sakin sabuwar waƙa.
Kawu Dan Sarki – Barde Mp3 Download
Kawu Dan Sarki Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Barde ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Kawu Dan Sarki – Barde Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa