
Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira da Ć´aĆ´an ta biyu a Anambara. Sheikh Nuru Khalil ya fito …
…taskar labarai
Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira da Ć´aĆ´an ta biyu a Anambara. Sheikh Nuru Khalil ya fito …
Wani Malamin ya fito yace duk wanda bai fito ya goyi bayan musulmai ba akan Deborah Sameul baza mu zabe shiba a zaÉen shekarar 2023. …
Jam’iyyar PDP sun yi zaÉen fida gwani, sun tsayar da Barista Laila Buhari a matsayin ‘yar takarar sanata a yankin Kano ta tsakiya. A ranar …
Anyi kira da a sauke babban limamin Abuja Ibrahim Maqari, ta inda kuma Professor Isah Ali Ibrahim Pantami yake shan suka a kan Deborah Sameul. …
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta kama wata mota da bama bamai da bindiga Ćirar AK-47 a cikin motar. Sanarwa ta fita ne safiyar ranar …
Ćungiyar Ćwallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban Ćasa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga duk wani wasan Ćwallon kwando …
Ćungiyar Masarautar Larabawa ta Ćasar Saudi Arabiya mai suna ( International Islamic Relief Organisation) ta bada naira miliyan 131 ga marayu 1,960 a jihar Kebbi. …
Hedikwatar sojoji ta ce dakarun ta na Operation haÉin kai sun kashe ‘yan ta’adda 43 sun kuma 20 tare da ceto mutum 63 da a …
‘Yan wasan kokowa na Nijeriya sun tafi gasar kokowa ta Afrika wanda za’a gudanar a El- jadida dake Ćasar Morocco. Tawagar ‘yan kokowar ta haÉa …
Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaÉa a ciki jihar daga ranar 1 ga watan yuni mai zuwa. Gwamnatin jihar legas tasa dokokin …
Ministan kuÉi da tsare tsare ta Ćasa Zainab Ahmed dakatar da babban akanta janar na tarayya Ahmed Idris kan laifin badaĆalar naira billiyan 80. Dakatarwar …
Mutum Éaya ya mutu bayan da a ke zargin wasu ‘yan ungiyar masu fafutukar kafa Ćasar Biafra ( IPOB ) ne suka mamaye al’ummar Ugbolu …
Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence NSCDC reshen jihar Kwara ta kama wasu mata guda 2 da laifin safarar ‘yan mata don karuwanci. Jami’an …
Kylian Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Real Madrida inji Athletic. Kwantiragin Mbappe PSG zai Ćare a Ćarshen kakar gasa ta …
Adadin wanda suka mutum ya Ćaru zuwa tara a fashewar gas a Kano, ta inda aka ringa tsamo gawarwakin daga Éargunan gini. AĆalla mutane tara …
Bayanai na nuni da cewa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje sun sami fahimtar juna da Sanata Kano ta Arewa Barau Jibirin Maliya. Daga …
Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Kashe Deborah Sameul Wanda Aka Kashe A Sokoto Akan Ćatanci Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Rasulilahi S.A.W. Ćungiyar Gwamnonin …
Wasu ‘yan bindiga da aka ce suna da yawa wajen sun kai farmaĆi Ćauyen Kurmin Data da ke dake da tazarar kilomita kaÉan daga Birnin …
Sanatan Kano ta tsakiya Ibrahim Shekarau tsohon Gwamnan jihar Kano ya yaĆi amsa gayyatar Gwamna Ganduje, na zuwa Abuja dan tattaunawa da Shugaban Ćasa Muhammad …