Skip to content

Manuniya

…taskar labarai

home
  • Home
  • Labarai
  • Fitattun Labaru
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Addini da Rayuwa
  • Kasuwanci
  • Wasanni
  • Home
  • Labarai
  • Fitattun Labaru
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Addini da Rayuwa
  • Kasuwanci
  • Wasanni

Tag: #APC #PDP #NNPP #Zaben2023 #Buhari #Ganduje #Shekarau

Addini da Rayuwa

Cikin damuwa😭 Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira a Anambara

Posted onMay 26, 2022May 26, 2022

Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira da Æ´aÆ´an ta biyu a Anambara. Sheikh Nuru Khalil ya fito …

Kannywood

Ku kalli jerin shekarun jaruman Kannywood maza 12 | abun da baku sani ba

Posted onMay 25, 2022May 25, 2022

Jerin shekarun jaruman Kannywood maza 12 da shekarun da a ka haifesu da kuma shekarar su nawa yanzu a Duniya. Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala …

Labarai

Gwanja da Breaker NNPP ta kwankwaso sabuwar waka

Posted onMay 24, 2022May 24, 2022

Ado Gwanja da Hamisu Breaker sun yi wa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso shugaban Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari Waka. Kamar yanda Kuka sani cewa …

Labarai

Buhari yaje Kano don jajen bom É—in daya tashi a unguwar sabon gari

Posted onMay 23, 2022May 23, 2022

LABARAN HOTO: Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano sun kai ziyara fadar Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado …

Kannywood

Abinda yake saurin saka jaruman Kannywood 40 farin ciki da baƙin ciki

Posted onMay 23, 2022May 23, 2022

Shin kun san abin da yake saurin saka wasu daga cikin jaruma Kannywood 40 farin ciki, da kuma abin da yake sa su a cikin …

Fitattun Labaru

KANO :- ‘Yan sanda sun kama wata mota da Bama – Bamai da bindiga AK-47

Posted onMay 22, 2022May 22, 2022

Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta kama wata mota da bama bamai da bindiga Æ™irar AK-47 a cikin motar. Sanarwa ta fita ne safiyar ranar …

Fitattun Labaru

Jarumar Kannywood Daso ta fito takarar sanata a Kano

Posted onMay 21, 2022May 21, 2022

fitacciyar jarumar masana’atar shirya fin – finan hausa ( Kannywood) Saratu Gidado ta bayyana aniyarta ta son takarar kujerar sanata a babban zaben 2023 mai …

Wasanni

Buhari ka sake bamu dama mu buga wasan duniya D’Tigress

Posted onMay 20, 2022May 20, 2022

Ƙungiyar Æ™wallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban Æ™asa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga duk wani wasan Æ™wallon kwando …

Labarai

Ƙasar Saudiyya Ta Bayar Tallafin Naira 131m Ga Marayu 1,960 A Kebbi

Posted onMay 20, 2022May 20, 2022

Ƙungiyar Masarautar Larabawa ta Æ™asar Saudi Arabiya mai suna ( International Islamic Relief Organisation) ta bada naira miliyan 131 ga marayu 1,960 a jihar Kebbi. …

Labarai

Sojojin sun kashe da’yan ta’adda 42, sun kama 20, sun ceto mutane 63 a Arewa maso gabas

Posted onMay 19, 2022May 19, 2022

Hedikwatar sojoji ta ce dakarun ta na Operation haÉ—in kai sun kashe ‘yan ta’adda 43 sun kuma 20 tare da ceto mutum 63 da a …

Labarai

Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaɓa a jihar

Posted onMay 19, 2022May 19, 2022

Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaÉ“a a ciki jihar daga ranar 1 ga watan yuni mai zuwa. Gwamnatin jihar legas tasa dokokin …

Labarai

Ministan Kuɗin Ta Dakatar Babban Akanta Kan Badaƙalar N8bn

Posted onMay 19, 2022May 19, 2022

Ministan kuÉ—i da tsare tsare ta Æ™asa Zainab Ahmed dakatar da babban akanta janar na tarayya Ahmed Idris kan laifin badaÆ™alar naira billiyan 80. Dakatarwar …

Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari A Jihar Delta, Sun Kashe Mutum ÆŠaya Da Ƙona Motoci HuÉ—u.

Posted onMay 18, 2022May 18, 2022

Mutum É—aya ya mutu bayan da a ke zargin wasu ‘yan ungiyar masu fafutukar kafa Æ™asar Biafra ( IPOB ) ne suka mamaye al’ummar Ugbolu …

Labarai

Hukumar NSCDC ta kama mata 2 da laifin safarar mata a Kwara

Posted onMay 18, 2022May 18, 2022

Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence NSCDC reshen jihar Kwara ta kama wasu mata guda 2 da laifin safarar ‘yan mata don karuwanci. Jami’an …

Wasanni

Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Madrida

Posted onMay 17, 2022May 17, 2022

Kylian Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Real Madrida inji Athletic. Kwantiragin Mbappe PSG zai Æ™are a Æ™arshen kakar gasa ta …

Labarai

Mutum tara 9 ne suka mutu a fashewar iskar gas a Kano

Posted onMay 17, 2022May 17, 2022

Adadin wanda suka mutum ya Æ™aru zuwa tara a fashewar gas a Kano, ta inda aka ringa tsamo gawarwakin daga É“argunan gini. AÆ™alla mutane tara …

Labarai

KANO :- Ganduje ya janye takarar sa ya barwa Barau Jibirin Maliya takarar sanatan Kano ta Arewa.

Posted onMay 16, 2022May 16, 2022

Bayanai na nuni da cewa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje sun sami fahimtar juna da Sanata Kano ta Arewa Barau Jibirin Maliya. Daga …

Fitattun Labaru

SIYASA :- Buhari ya tura jirgin sama Kano ya É—akko Ganduje da Shekarau domin sulhu

Posted onMay 13, 2022May 13, 2022

Shugaban Æ™asa Muhammad Buhari ya tura jirgi sama Kano don É—akko Gwamnan jihar Kano tare da Sanata Malam Ibrahim Shekarau tsohon Gwamnan jihar Kano zuwa …

© 2022 Manuniya Powered by WordPress Theme by Design Lab