
Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira da Æ´aÆ´an ta biyu a Anambara. Sheikh Nuru Khalil ya fito …
…taskar labarai
Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira da Æ´aÆ´an ta biyu a Anambara. Sheikh Nuru Khalil ya fito …
Wani Malamin ya fito yace duk wanda bai fito ya goyi bayan musulmai ba akan Deborah Sameul baza mu zabe shiba a zaÉ“en shekarar 2023. …
El-Rufai ya kammala gina kasuwar Magani dauke da shaguna fiye da 900 da wutar Sola 500KW Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya …
Daga Manuniya Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi yana cewa tsakanin gidana da mimbarina akwai dausayi daga cikin dausayin …
Barayi sun sace iyalinsa har gida bayan sun harbe shi Daga Manuniya Yan bindiga sun dauke matar sa da yaron sa sannan sun harbe masa …
Gwamna Zulum ya rusa masallatai 11 da coci 4 a Maiduguri Daga Manuniya Kungiyar kare hakkin musulmi ta Nigeria, MURIC, ta yi fatali da farfagandar …
Adam Zango da Ummi Rahab sunyi hannun riga: Zan yi magana akai nan gaba -Ummi ta fadawa Manuniya Daga Manuniya Rahotanni daga masana’antar Kannywood na …
El-Rufai na gina kamfanin sarrafa karafa a Kaduna Manuniya ta ruwaito Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa yanzu haka masu zuba jari …
Kalli hotunan auren dan Sarkin Zazzau da yar sarkin Ningi sun fitar da Arewa kunya A yayinda ake ta cece-kuce kan shigar da diyar sarki …
TAKAITATTUN LABARUN SAFE DAGA MANUNIYA Jama’a Barkanmu da safiyar ranar Alhamis, ga labaran duniya a takaice, domin samun labarai kai tsaye ko tattaunawa kan labarun …
An zane wani tsoho dan 63 a bainar Jama’a bisa yunkurin yiwa surukarsa fyade Daga Manuniya Wani tsoho dan shekara 63 a Uganda ya sha …
Maryam Yahaya ta koma ga Allah, ta koma wallafa addu’oi a shafinta A yan kwanakin nan ne dai labarin rashin lafiyar jarumar fina-finai Maryam Yahaya …
Daga Salihu Tanko Yakasai (Dawisu)Masoyin Kano da Arewa da Najeriya. Daya daga cikin arzikin da Allah yayi wa Arewa shine yawan al’umma, tun kafin zuwan …
Hadarin mota ya kashe mutum 18 da wasu 6 yan gida daya a Kano Daga Manuniya Hadarin mota ya kashe akalla mutum 18 da wasu …
El-Rufai ya fara raba gidaje 452 da ya gina domin masu karamin karfi a Kaduna Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna ya sanar da fara bayar …
Daga Manuniya Tsautsayi ko ganganci? Wani mai wankin motoci ya gamu da ta kansa bayan da ya dauki motar wani Alhaji bayan ya kai masa …
An gano wani mutum da ya bace tun 1974 daga aikensa shago sayo shinkafa Daga Manuniya Wani mutum a Kenya mai suna James Mwaura dake …
A yayinda Gwamna Mai Mala na jihar Yobe ke shan yabo sakamakon fadi tashin da yake yi domin daidaita sahun jam’iyyar APC wasu na ganin …
Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya lashe kambun Gwarzon Gwamnan Shekara na jaridar Vanguard wato “THE VANGUARD GOVERNOR OF THE YEAR” Manuniya …