
Muric ta buƙaci Afenifere su nemi afuwa kan ɓatanci ga Annabi, Sahara Reporters ta rasa mabiya dubu 500+ Ƙungiyar kare hakkin Musulmi ta Najeriya, Muric, …
…taskar labarai
Muric ta buƙaci Afenifere su nemi afuwa kan ɓatanci ga Annabi, Sahara Reporters ta rasa mabiya dubu 500+ Ƙungiyar kare hakkin Musulmi ta Najeriya, Muric, …
TIR DA WANNAN TAKALA: Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. Wannan irin takala da gurbatattu cikin kiristocin Duniya suke yi wa al’ummar Musulmi ta hanyar …
SAHARA REPORTERS DUJAL DIN ZAMANI!!…. Daga Disina Ibrahim Sowere Mamallakin wannan gidan Jarida, Dan Kwangilar wargaza Nigeria ne, Ya kasa samun nasara kan bakar manufarsa …
Maryam Yahaya ta koma ga Allah, ta koma wallafa addu’oi a shafinta A yan kwanakin nan ne dai labarin rashin lafiyar jarumar fina-finai Maryam Yahaya …
Daga Salihu Tanko Yakasai (Dawisu)Masoyin Kano da Arewa da Najeriya. Daya daga cikin arzikin da Allah yayi wa Arewa shine yawan al’umma, tun kafin zuwan …
Majalisa ta bukaci Ganduje ya kori Muhwayi, zata bincike shi daga 2015 Daga Manuniya Majalisar dokokin Kano ta bukaci Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya …
Hadarin mota ya kashe mutum 18 da wasu 6 yan gida daya a Kano Daga Manuniya Hadarin mota ya kashe akalla mutum 18 da wasu …
Daga Manuniya Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, yace abun takaici ne ace hatta jamhuriyar Nijar ta fi Nigeria tsaro duk da makudan kudaden …
Daga Manuniya Shugaba Muhammadu Buhari zai tashi zuwa London a yau Litinin 26 ga watan Yuni domin halartar wani taro na duniya kan shirin tara …
El-Rufai ya fara raba gidaje 452 da ya gina domin masu karamin karfi a Kaduna Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna ya sanar da fara bayar …
Daga Manuniya Mutumin da ake zargi yayi yunkurin soka wa shugaban kasar Mali, Assimi Goita wuka a masallacin idi ya mutu a kurkuku Gwamnatin kasar …
Daga Manuniya Tsautsayi ko ganganci? Wani mai wankin motoci ya gamu da ta kansa bayan da ya dauki motar wani Alhaji bayan ya kai masa …
Shisha tafi sigari illa, tana jawo kansa da hana haihuwa –inji masana Daga Manuniya Gamayyar masana kiwon lafiya na ciki da waje sun fitar da …
Shisha tafi sigari illa, tana jawo kansa da hana haihuwa –inji masana Daga Manuniya Gamayyar masana kiwon lafiya na ciki da waje sun fitar da …
Dalibai 156: Masu garkuwa sun karbe N55m sun rike wanda ya kai kudin sai an basu kari Daga Manuniya Iyayen daliban Islamiyyar Salihu Tanko su156 …
Rashin tashin bom ko daya a sallar bana alama ce ta’addanci ya zo karshe a Nigeria –Buhari Daga Manuniya Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ikirarin …
Kotu ta janye cigaba da sauraron karar hana tsige mataimakin Gwamnan Zamfara Daga Manuniya Alkalin babbar kotun tarayya dake Abuja Justice Obiora Egwatu a yau …
Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya sharbi kuka a lokacinda yake jawabin bankwana ga iyalan tsohon mataimakinsa Barnabas Bala Bantex a gidan …
An gano wani mutum da ya bace tun 1974 daga aikensa shago sayo shinkafa Daga Manuniya Wani mutum a Kenya mai suna James Mwaura dake …