Skip to content

Manuniya

…taskar labarai

home
  • Home
  • Labarai
  • Fitattun Labaru
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Addini da Rayuwa
  • Kasuwanci
  • Wasanni
  • Home
  • Labarai
  • Fitattun Labaru
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Addini da Rayuwa
  • Kasuwanci
  • Wasanni

Author: Manuniya

Fitattun Labaru, Kasuwanci, Labarai

Wata mata a Jigawa ta cinna wa kanta wuta ‘saboda mijinta zai ƙara aure’

Posted onAugust 8, 2021August 8, 2021

Wata mata a Jigawa ta cinna wa kanta wuta ‘saboda mijinta zai ƙara aure’ Rahotanni daga jihar Jigawa na bayyana cewa wata mata mai suna …

Labarai

Majalisar dattawa za ta kirkiro karin jihohi 20 a Nigeria [Kalli jihohin]

Posted onAugust 8, 2021August 8, 2021

Majalisar dattawan Nigeria ta bukaci a kirkiro wasu jihohi ashirin kari daga cikin jihohi talatin da shida da ake da su a kasarnan Jihohin da …

Labarai

Gwamnatin tarayya zata horas da yan taratsin Neja Delta sana’o’i

Posted onAugust 7, 2021August 7, 2021

Gwamnatin tarayya zata horas da yan taratsin Neja Delta sana’o’i Daga Manuniya Manuniya ta ruwaito Gwamnatin tarayya a karkashin shirin afuwa ga tsagerun Naija Delta …

Labarai

An dage ranar komawa makaranta a Kaduna har sai yadda hali yayi

Posted onAugust 7, 2021August 7, 2021

An dage ranar komawa makaranta a Kaduna har sai yadda hali yayi Daga Manuniya Gwamnatin jihar Kaduna ta baiwa dalibai da iyaye hakuri cewa ba …

Fitattun Labaru, Labarai

A.A. Zaura: Maganar film Village, yan adawa sun samu wajen fakewa

Posted onAugust 6, 2021August 6, 2021

A.A ZAURA….MAGANAR FILM VILLAGE. YAN ADAWA SUN SAMI WAJAN FAKEWA Daga Shariff Aminu Ahlan Bawani abin mamaki ba ne idan makiya da yan adawa sun …

Labarai

Evans yace wa kotu shi dan kasuwa ne ba kidinafas ba

Posted onAugust 3, 2021August 3, 2021

Evans ya shaidawa kotu cewa shi attajirin dan kasuwa ne ba kidinafa ba Daga Manuniya Kasurgumin Biloniyan mai garkuwa da mutane da aka kama a …

Labarai

Bai kamata a kori DCP Abba ba koda an same shi da laifi –Human Rights

Posted onAugust 3, 2021August 3, 2021

Hushpuppi: Bai kamata a kori Abba Kyari ba koda an same shi da laifi –Human Rights Daga Manuniya Babban mai kare hakkin dan Adam, Ahmad …

Labarai

Alhakin Kanawa ne ya kama Abba Kyari –inji Kwankwaso

Posted onAugust 2, 2021August 2, 2021

Alhakin Kanawa ne ya kama DCP Abba Kyari –inji Kwankwaso Daga Manuniya A yayin da kowa ke bayyana ra’ayinsa game da zargin dambarwar dake faruwa …

Labarai

DA DUMI-DUMI: An dakatar da DCP Abba kyari daga aiki

Posted onAugust 1, 2021August 1, 2021

Rundunar yan sanda ta dakatar da DCP Abba kyari daga aiki Hukumar kula da sha’anin yan sanda ta Nigeria PSC ta dakatar da DCP Abba …

Labarai

IGP ya nemi a dakatar da DCP Abba kyari daga aiki

Posted onAugust 1, 2021August 1, 2021

IGP ya rubuta takardar dakatar da DCP Abba kyari daga aiki Daga Manuniya Shugaban yan sandan Nigeria, IGP Usman Baba, ya nemi a dakatar da …

Kannywood, Labarai

DA DUMI-DUMI: Kungiyar Izala ta umurci limaman Juma’a suyi addu’oi na musamman kan Sahara Reporters da Afenifere

Posted onJuly 29, 2021July 29, 2021

KUNGIYAR JIBWIS TA UMURCI LIMAMAN JUMA’A DA SUYI ADDU’OI NA MUSAMMAN AKAN CIN ZARAFIN DA AFINIFERE DA JARIDAR SAHARA SUKA YIWA ANABI MUHAMMAD (SAW). Daga …

Labarai

Sufeta-Janar na yan sandan Nigeria yasa a binci Abba Kyari kan zargin badakala

Posted onJuly 29, 2021July 29, 2021

Sufeta-Janar na yan sandan Nigeria ya fara binciken DCP Abba Kyari kan zargin badakala Shugaban yan sandan Nigeria IGP Usman Alkali Baba ya bayar da …

Fitattun Labaru

KIDINAFAS: Komai yawan haramun bata kawo wadatar zuci –SU Wasagu

Posted onJuly 29, 2021July 29, 2021

Daga Shehu Usman Abdullahi Wasagu A duk lokacin da aka nuno yan kidnafin zaka gansu a cikin kamanu mafi muni, alamun yunwa da rashin suturar …

Labarai

Wata Kotu a Amurka ta umurci FBI ta cafko mata DCP Abba Kyari

Posted onJuly 29, 2021July 29, 2021

Wata Kotu a Amurka ta umurci FBI ta cafko mata DCP Abba Kyari Daga Manuniya Rahotannin na bayyana cewa wata Kotu a kasar Amurka ta …

Labarai

DCP Abba ya musanta cin hancin da Hushpuppi yace ya bashi a $1.1million

Posted onJuly 29, 2021July 29, 2021

Daga Manuniya Kasurgumin madamfarin nan dan Nigeria da ake tuhuma a Amurka bisa damfarar daruruwan miliyoyi, Ramon Abass wanda aka fi sani da Hushpuppi ya …

Addini da Rayuwa, Labarai

Takaitattun Labarun Safe

Posted onJuly 29, 2021July 29, 2021

TAKAITATTUN LABARUN SAFE DAGA MANUNIYA Jama’a Barkanmu da safiyar ranar Alhamis, ga labaran duniya a takaice, domin samun labarai kai tsaye ko tattaunawa kan labarun …

Kannywood, Labarai

Kungiyar Izala (JIBWIS) ta dauki mataki kan SR da Afenifere bisa batanci ga Annabi

Posted onJuly 28, 2021July 28, 2021

KWATANTA IGBOHO DA ANNABI MUHAMMAD (SAW) ABUN TAKAICI NE DA TADA HANKALI, IZALA TA BUKACI KUNGIYAR AFENIFERE DA SU JANYE KALAMANSU TARE DA BAWA MUSULMAI …

Labarai

DA DUMI-DUMI: Kotu ta saki El-Zakzaky da matarsa

Posted onJuly 28, 2021July 28, 2021

A karshe dai babbar Kotun jihar Kaduna ta wanke tare da sallamar shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa Zeenat. …

Kasuwanci, Labarai

Wata annoba dake son bullowa a garin Damaturu jihar Yobe

Posted onJuly 28, 2021July 28, 2021

Daga ManuniyaRubutawa Mahmud A. Kayeri Zakaga Yara sunsaka KAYA (dressing) na yan DABA suna goge sabbin wukake akan kwalta, duk suna hakanne domin kwoikoyo ga …

Addini da Rayuwa, Labarai

An zane wani tsoho dan 63 a bainar Jama’a bisa yiwa surukarsa fyade

Posted onJuly 27, 2021July 27, 2021

An zane wani tsoho dan 63 a bainar Jama’a bisa yunkurin yiwa surukarsa fyade Daga Manuniya Wani tsoho dan shekara 63 a Uganda ya sha …

Posts navigation

‹ 1 … 4 5 6 7 8 … 21 ‹
© 2022 Manuniya Powered by WordPress Theme by Design Lab