
Gwamnatin jahar Kaduna ta karyata jita-jitar da ake yadawa cewa za a rufe hanyoyin sadarwa a jihar Kaduna gobe Laraba. Manuniya ta ruwaito kakakin Gwamnan …
…taskar labarai
Gwamnatin jahar Kaduna ta karyata jita-jitar da ake yadawa cewa za a rufe hanyoyin sadarwa a jihar Kaduna gobe Laraba. Manuniya ta ruwaito kakakin Gwamnan …
Sanata Dino malaye ya tsinewa Buhari da jam’iyyarsa ta APC Daga Manuniya Tsohon Sanatan Kogi Dino Malaye ya bayyana jam’iyyar APC a matsayin jam’iyyar da …
El-Rufai ya lashi takobin yin adalci a zaben kananan hukumomin Kaduna koda kuwa APC zata sha kayi Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai …
Yan mazabar Uba Sani sun yi masa gagarumin halacci da yaje yin zabe Daga Manuniya Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Uba Sani ya kada kuri’arsa …
DA DUMI-DUMI: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke Ministan Gona da Ministan wuta Manuniya ta ruwaito shugaban kasar ya sauke Ministan gona, Mohammed Sabo Nanono, …
Daga Aliyu Dahiru Aliyu Ku rubuta ku ajiye, mulki zai bar Arewa ya koma Kudu bayan Buhari ya gama nasa. A wannan lokacin yan siyasar …
Gwamman Nasarawa ya sauke duka Kwamishinoni da masu bashi shawara Daga Manuniya Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya sauke duka kwamishinoninsa da masu bashi shawara …
An kashe babban dan Sanata Bala Na’Allah, Kaptin Abdulkarim a gidansa dake Kaduna Daga Manuniya Rahotanni daga jihar Kaduna na bayyana cewa an je har …
Rahotanni da dumi-duminsu daga jihar Katsina suna bayyana cewa a daren jiya Talata yan bindiga sun shiga cikin wani gidan makoki a garin Kofa dake …
Da Dumi-Dumi: An tsinci gawar Manjo Datong babban sojan da yan bindiga suka sace a NDA Kaduna Daga Manuniya Rahotanni daga jihar Kaduna suna bayyana …
Magidanci mai mata 2 da ya’ya 12 nason ya auri diyar shugaba Buhari, Noor Daga Manuniya Wani magidanci mai mata biyu da ‘ya’ya 12 ya …
Buhari ya kadu da harin da aka kai makarantar Sojoji ta NDA yayi Allah wadai sannan ya gargadi yan bindiga su shiga taitayinsu kada su …
DA DUMI-DUMI: Yan bindiga sun kai hari kwalejin horas da sojojin ta NDA sun kashe sojoji tare da garkuwa da wasu Daga Manuniya Yan bindiga …
Yar’uwa ko kinsha maganin mata idan har baki iyar tafiyar da rayuwan gidan aurenki ba to da sauranki Daga Manuniya Assalamu Alaikum Manuniya, Sunana Hauwau …
A shirye muke mu maida kaki don kawo karshen rashin tsaro a Nigeria –inji Sarkin Zuru, Major Janaral Sani Sami Daga Manuniya Sarkin Zuru, Rtd. …
El-Rufai ya kammala gina kasuwar Magani dauke da shaguna fiye da 900 da wutar Sola 500KW Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya …
Daga Manuniya Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi yana cewa tsakanin gidana da mimbarina akwai dausayi daga cikin dausayin …
An buĆ™aci Buhari ya kula da bukatun sojoji kada su tsere a fagen daga kamar na Afghanistan Daga Manuniya Wani babban farfesan masanin tarihi da …
Tinubu bashi da takardar shaidar kammala karatu ko daya, bai cancanta da takara ba Daga Manuniya Manuniya ta ruwaito Babban jigo a jam’iyyar PDP, Olabode …