Hausa Songs
[MUSIC] Hamisu Breaker – Bayanzu Ba

Hamisu Breaker Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Bayanzu Ba ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta soyayya dake ratsa Zuciya.
Hamisu Breaker – Bayanzu Ba Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Cleck Here To Joint Our WhatsApp Group 
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.