YANDA ZAKA CANZAWA ABOKIN KA WHATSAPP STATUS TA CIKIN WAYAR KA
Kamar yadda munkasani whatsapp na daya daga cikin hanyoyin sadarwa na yanar gizo dasukafi sauki mu’amula Acikin sauran hanyoyin sadarwa ta yanar gizo damuke amfani dasu ahalin yanzu.
Ko bayan tura sako rubutu ga abukanin hulda, zaka’iya amfanidashi wajenyin Kira kamar voice chat, voice call, video call dadai sauransu.
Bayan haka Whatsapp nada features masu matukar yawa da zasu sa Ka kara Jin dadin amfani da shi (Whatsapp) musamman masuson suburge abukaninsu dawani nau’i bazatan abubuwa dake kumshe a cikin whatsapp.
A yau mun kawo muku sabowar hanyar da zakubi domin kuma ku burge Abokaninku dashi.
Damin kuwa zaka Sami damar yin abubuwa da yawa da wannan application, kamar: Emoji Letters(canzawa rubutu siffa), Text Repeater(mai-maita rubutu), Cool Fonts(canza girman rubutu cikin tsari mai kyau) dadai sauran features masu yawa da ba kowane yasan yanda ake yinsu ba.
Hanyoyin da zaka bi domin yin futures din anan sune:
Mataki na farko(1).
Da farko dai zaka fara da mallakar(sauke) wannan Application ta wannan Link awayarka. https://m.apkpure.com/advanced-status-saver-for-whatsapp/com.rareappsstudio.statussaverpro
Domin babushi a play store ko app store.
Mataki na biyu(2).
Bayan kayi downloading dinshi sai Ka budeshi bayan kakare installing na wanna application.
Mataki na ukku(3).
Zakaga yanunamuna wayannan tsarin kamar haka.
*Advance Status Saved
*Recent status
Seved status
*Change friends status
*Emoji latter’s massage
*Cool fonts
*Message repeater
Mataki na hudu(4).
“Recent Status” shine Inda zaka yi Saving na kowanne status idan ba GB Whatsapp kake aiki dashi ba.
Mataki na biyar(5).
“Saved Status” kuma shine Inda za kaga duk wani status da Abokaninka sukayi adai-dai Wanna lokacin.
Mataki na sidda(6).
“Change Friend’s Status” kuma shina Inda za kaje domin Ka canzawa Abokinka status din da yayi da wayar ka batareda kataba masa wayaba.
Mataki na bakwai(7).
“Emoji Letters Message” kuma shine Inda za kaje domin zabar emoji wanda kake so kayi rubutu dashi.
Mataki na takwas(8).
Wannan zabi na “Cool Fonts” shine Inda za kaje domin canzawa rubutun Ka style.
Mataki na tara(9).
Sai kuma zabi na karshe wato “Message Repeater” Inda Nan ne zakaje domin yin rubutu Amma kuma ya dinga maimaita kansa.