Hausa Songs
[MUSIC] : Rarara – Yabon Gwani
Rarara – Yabon Gwani
Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Yabon Gwani ” wannan waƙa tayi matukar dadi sosai, Kuma waƙace wanda yayi domin talaka Nigeria wanda wakar ke nuna rarara yana goyan bayan shugaban kasa akan halin da Nigeria take ciki.
Rarara – Yabon Gwani Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Rarara – Yabon Gwani Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.
Click Here to Join Our WhatsApp group 👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.