Hausa Songs
[MUSIC] : Daraja One – Abinda Yazama Nawa
Daraja One – Abinda Yazama Nawa
Daraja One ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Abinda Yazama Nawa” wannan waƙa tayi matukar dadi sosai, Kuma waƙar tana daya daga cikin jerin sabon album dinsa mai dadin Suna sana’ata.
Daraja One – Abinda Yazama Nawa Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Daraja One – Abinda Yazama Nawa Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.
Click Here to Join out WhatsApp group
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.