Hausa Songs
[MUSIC] : Tijjani Gandu – Muje Zuwa Farin Sarki Kwankwaso
Tijjani Gandu – Muje Zuwa Farin Sarki Kwankwaso
Tijjani Gandu ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Muje Zuwa Farin Sarki Kwankwaso ” wannan waƙa tayi daɗin sosai, Kuma waƙa ce da yayi mah jagora na gari wato Kwankwasiyya amana.
Tijjani Gandu – Muje Zuwa Farin Sarki Kwankwaso Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Tijjani Gandu – Muje Zuwa Farin Sarki Kwankwaso Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.
Click Here to Join out WhatsApp group 👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.