Album Ep

ALBUM- Ali Jita – Sadaki Ep (Official Album 2024)

Ali Jita – Sadaki Ep (Official Album 2024)

Ali Jita ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “SADAKI EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Ali Jita mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da kauna yanzu haka yazo da wani sabon album mai dadi suna shine album dinsa na farko a Shekara nan sunan album din sadaki

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 9 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Sadaki
  2. Wayyo Ft. Auta Waziri
  3. Rayuwa
  4. Saminai
  5. I Miss You
  6. Matan Arewa Ft. Nazifi Asnanic
  7. Sako
  8. Shalele
  9. Hanta da Jini

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “SADAKI EP” wanda Ali Jita ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button