Kannywood Series
LABARINA SEASON 7 EPISODE 5

Shahararren shirin nan naku mai suna Labarina wanda Ake saki ranar Juma’a.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Labarina Series duk ranar Juma’a da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Saira Movie.
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon Labarina Season 7 Episode 5 a YouTube channel mai suna Saira Movie Dake YouTube.
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija. Manuniya.com