Kannywood Series
A DUNIYA KASHI NA 95

Shahararren shirin nan naku mai suna A DUNIYA wanda Ake saki Duk ranar Laraba.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin A Duniya Series a duk ranar Laraba da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Zinariya Hausa Tv.
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon A DUNIYA KASHI NA 95 a YouTube channel mai suna ZINARIYA HAUSA TV Dake YouTube.
πππ
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waΖokin Hausa da Naija.