Cikakken Tarihin Nura M Inuwa
Nura Musa Inuwa, Ana kiran shi da Nura ko kuma M inuwa, An haife shi ne 18 ga watan satumba shekara ta alif 1989, a cikin garin Kano, a cikin garin Gwammaja a karamar hukumar Dala. ya kasance mawakin hausa, mai rubuta wake, kuma furodusan fim a masana’antar Kannywood.
Rayuwa Nura M Inuwa
- Haihuwa Dala, Nigeria, 18 Satumba 1989 (33 shekaru)
- ƙasa Najeriya Harshen uwa Hausa Karatu Harsuna Turanci
- Hausa
- Larabci
- Pidgin na Najeriya
- Sana’a Waka
- Addini Musulunci.
Nura m inuwa Mawakine mai hikima gamida azanci
Wakokin Gara
Aisha humaira,Rai-dai, Badi ba rai, Soyayyar facebook, Sayyada, Mijin biza, Abinda yake Ruhi, Alkuki, Yan kudu, Zurfin ciki, Soyayyace, Faggen soyayya, inka iya zance, Ga wuri ga waina, Ummi, Uwar mugu Babban gida, Dan gwamna, Manyan mata, Hubbi, Matan zamani, Dan baiwa, Basaja, Zurfin ciki, Abbana, Alkawari, Dawo dawo, Wata ruga, Yar fulani, Salma, Mai gadan zinari, Labarina, Yan arewa, Duniyar masoya, Mailaya, In ka’iya zance, Daren Alkhairi Soyyayya Ruwan zuma, Uwar Amarya Nabiyo Haske Matan Gida.
Kundin Wakoki
Rigar aro
Wasika
Dan magori
Makashinka
Afra
Siyan baki
Matan gida
Soyayya
Ranar aurena
Maurata.
Mai sauraro
Ni daku
Lokaci
Ango