Hausa Videos
Bash Neh Pha – Aure (Official Video) 2023

Shahararren mawakin nan wanda yayi fice Bash Neh Pha ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙarshi mai suna ” *Aure” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.