Kannywood
Aminu Saira ya bayyana ma Hadiza Gabon abubuwa da dama da aka sha tambayarsa bai bada amsa ba.
Fitacciyar jaruman nan na Kannywood hadiza Aliyu Gabon wacce take hira da jaruman Kannywood acikin shirinta mai suna zauren gabon kamar kullum yau ma takawo muku hira da babban director nan Aminu Saira.
Kamar yanda aka saba yau ma zaku iya kallon cikakken Bidiyon A YouTube channel mai suna Hadiza Gabon Official YouTube Channel.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA
Kasance da Manuniya.com domin samun sabbin fina – fina n hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa Saboda jin dadinku shine namu.