Hausa Songs
[MUSIC] Ali Jita – Aminiya

Ali Jita – Aminiya
Ali Jita yasake saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Aminiya” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada jindadi Rayuwa.
Ali Jita – Aminiya Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Ali Jita – Aminiya Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood.